Unknown Unknown Author
Title: An shirya liyafa ga Jacob Zuma
Author: Unknown
Rating 5 of 5 Des:
– Shugaba Buhari ya shirya liyafa ga Jacob Zuma _ Shugaba Zuma na cigaba da ziyarar Najeriya Shugaba Buhari, Zuma, da Osinbanjo An shir...

– Shugaba Buhari ya shirya liyafa ga Jacob Zuma

_ Shugaba Zuma na cigaba da ziyarar Najeriya

Zuma na gaisawa da Osinbanjo

Shugaba Buhari, Zuma, da Osinbanjo

An shirya wata liyafar  cin abinci domin girmama shugaban kasar Afrika ta kuwa wanda yazo Najeriya ziyarar kwana 2. Shugaban kasar ya iso Najeriya ne a jiya da misalin karfe 10 na dare. A yau kuma yayi jawabi ga majalisar tarayyar Najeriya.

Taron liyafar karrama Zuma

Daga Dama, Bukola Saraki, Buhari, Zuma, Osinbanjo

A cikin wadanda suka halarta sun hada da shugaban kasa Buhari, mataimakin shi Osinbanjo, Shugaban majalisa, Saraki, Kakakin Majalisa, Yakubu Dogar, Atiku Abubakar, Bola Tinubu.

Ku karanta: 

Ana sa ran zasu cigaba da tattaunawa akan harkar hada kan Afirika, kasuwanci da sauran su.

The post An shirya liyafa ga Jacob Zuma appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.



from Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM http://ift.tt/1YtUbI1
via IFTTT

About Author

Advertisement

Post a Comment

 
Top