-Yaron daya bata mai suna Abdurraham an gano shi a Kano
– Hukumar Hisbah na neman iyaye shi
Wani Yaro mai suna Abdurrahman ya bata a amma an gano shi. Hukumar Hisbah ta garin Kano ce ta gano shi. A yanzu haka ma yana tare dasu inda ake neman iyayen si. An tsinci Abdurrahman ne a unguwar Sharada dake Kano.
Yan kwanaki biyu nan dai mutane da yawa na bata musamman a Arewacin Najeriya. Wannan ya zama dole ga iyaye su sanya ido ga yayan su kuma su tabba cewa duk inda zasu akwai wani babba tare dasu. Jaridar Rariya ta buga labarin
Abdurrahman
The post Ana neman iyayen Yaron daya bata appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.
from Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM http://ift.tt/1QzMBd9
via IFTTT
Post a Comment