– Shugaba Buhari ya nada Mrs Adejoke Orelope Adefulire a matsayin mataimakiya
– Ya nada ta mataimakiya mai bada shawara akan muradun Majalisar Dinkin Duniya (SDGs)
Mrs Adejoke Orelope-Adefulire, wadda shugaba Buhari ya nada a matsayin mataimakiya
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da nada Mrs Adejoke, tsohuwar mataimakiyar gwamnan jihar Legas a matsayin mataimakiya mai bada shawara akan muradun karni na Majalisar Dinkin Duniya (SDGs).
Wannan ya fito ne ta hanyar Mallam Garba Shhu, mai taimaka ma shugaban kasa akan hudda da jama’a inda ya buga labarin a shafin shi na Twitter.
Mrs Adejoke tayi kwamishiniyar mata a jihar Legas kuma kuma tana da kwarewa wajen aikin gwamnati
The post Buhari ya nada Mrs Adejoke mai bashi shawara appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.
from Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM http://ift.tt/1Rxe4IR
via IFTTT
Post a Comment