– A yau, Asabar 19 ga watan Maris ne hukumar zabe ta jihar Rivers take yi zabe na majalisar Rivers
– Manyan jam’iyyoyi guda biyu a zaben sune jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) da jam’iyyar All Progressives Congress (APC)
Rahotanni na nuna cewa daga jaridar Rariya kan shafin Facebook din ta, wanda, jami’an tsaro kenan, suna kofar hedikwatar Hukumar Zabe ta jihar Rivers. A shirin zaben da za a gudanar a yau. Wani gwamnan jihsr Rivers, mai suna Barista Nyesom Wike, wanda ya gargadi yan jam’iyyoyi adawa, wadanda suna da tunanin magudin zaben.
KU KARANTA KUMA: An harbe Manjo da sojojin Najeriya 3
Farkon, an rahoto wanda an kama wasu masu magudin zabe da takardar zabe.
an kama wani mutum da takardar zabe saboda magudin zabe
A yanzu, hukumomin tsaro dukka, sun shirya da fuskanci masu laifuka da masu magudin zabe, wadanda suke so kawo matsala da rikici a zaben a yau a jihar Rivers. Ku gano hotunan jami’ain tsaro a kofar hedikwatar hukumar zabe ta Rivers a kasa:
Jami’an tsaro a bakin hukumar INEC ta jihar Rivers a yau
Masu tsaro
Ana bude kofar hedikwatar hukumar INEC ta Rivers na wani mota take shigowa
Jami’an tsaro
An kulle kofar hukumar INEC
Wani babbar motar hukumar yan sanda
The post Ku gano abinda Jami’an tsaro suke yi a hedikwatar Hukumar Zabe ta jihar Rivers (Hotuna) appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.
from Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM http://ift.tt/1RqQnI7
via IFTTT
Post a Comment