Unknown Unknown Author
Title: Manyan labarai guda 10 wadanda sukayi fice a ranar Talata
Author: Unknown
Rating 5 of 5 Des:
Naij.com ta tattara maku manyan labarai guda 10 wadanda sukayi fice a ranar Talata 22 ga watan Maris, ku duba domin samun wadannan manyan la...

Naij.com ta tattara maku manyan labarai guda 10 wadanda sukayi fice a ranar Talata 22 ga watan Maris, ku duba domin samun wadannan manyan labaran.

Manyan jam'iyyar APC

Shugaban kasa Buhari tare da manyan jam’iyyar APC

1. Wasan Najeriya da Misira

Manyann yan wasan kwallon kafa na Najeriya irin su Mikel, Iwobi sun samu zuwa Abuja domin wasan.

2. Shugaban hukumar EFCC ya tafi Dubai kwato kudade

A cigaba da yaki da rashawa da gwamnatin Buhari take yi, shugaban hukumar EFCC ya tafi Dubai domin kwato Dala Biliyan 200.

3. Okocha a PSG

Dan wasa Okocha ya samu tarba ta musamman a kungiyar wasan kwallon kafa ta PSG.

4. Wasu jihohi inda mai yafi tsada

Hukumar kidaya ta kasa (NBS) ta fidda wasu bayanai akan tsadar man fetur.

5. Ubangiji na hushi da Buhari – Fayose

Gwamnan Jihar Ekiti, Ayodele Fayose, ya bayyana cewa ubangiji yana hushi da Buhari saboda bai iya mulki ba. Sai yasa yake ta kashe kashe a kasar. Inji cewar Fayose.

6. Yakar Boko Hara: Shugaba Buhari ya bude sabon Barikin sojoji

Shugaba Buhari ya amince da kafa barikin sojin ruwa a tafkin chadi.

7. Mutane 30 suka rasu a harin Bam na Brussels

Sama da mutane 30 suka rasu a harin Bam din Brussels, Belgium. Inda sama da mutane 230 suka samu raunuka.

8. Sojoji sun kashe yan kungiyar Boko Haram

Sojojin Najeriya sun kashe yan kungiyar Boko Haram.

9. An sace wani babban fasto a kaduna

Wani babban fasto ne aka sace a jiya a kaduna. Faston dai na kusa ne da shugaban kungiyar kiristocin Najeriya, CAN.

10. Wata yarinya ta kona kanta

A kokarinda take yi domin taci gasar rawa, wata yarinya ta kona al aurar ta domin ta burgi masu kallo.

The post Manyan labarai guda 10 wadanda sukayi fice a ranar Talata appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.



from Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM http://ift.tt/1UM3jaP
via IFTTT

About Author

Advertisement

Post a Comment

 
Top