Unknown Unknown Author
Title: Zamu habbaka sutura irin ta Najeriya – Saraki
Author: Unknown
Rating 5 of 5 Des:
– Shugaban Majalisar Dattawa ya sha alwashin taimaka ma suturar ta yan Najeriya ta cigaba – Ya karbi bakuncin Adic designs – Ya samu kyaut...

– Shugaban Majalisar Dattawa ya sha alwashin taimaka ma suturar ta yan Najeriya ta cigaba

– Ya karbi bakuncin Adic designs

– Ya samu kyautar suturar gargajiya

Sanata Bukola Saraki, shugaban majalisar tarayya

Shugaban Majalisar Dattawa yayin da yake gwada wata hula

A kokarin da yake wajen tabbatar da habbaka sutura wadanda ake hadawa daga Najeriya, shugaban majalisar Dattawa, Bukola Saraki, ya karbi bakuncin Adic designs, wani kamfani mai hada kayen gargajiya na Najeriya, a majalisa inda yayi kira ga yan Najeriya su dage da sanya kayan gida domin habbaka tattalin arziki.

KU KARANTA: 

 

 

Shugaban majalisar, Bukola Saraki, kuma ya bayyana cewa habbaka irin wadannan kayan zaya taimaka wajen kawo ma Najeriya kimanin Dala Biliyan 2 kamar yadda suka rika kawowa a 1980.

KU KARANTA: 

 

Shugaban majalisar kuma ya sanya wata hula wadda aka bashi inda yake duba ta.

Hoyuna.

The post Zamu habbaka sutura irin ta Najeriya – Saraki appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.



from Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM http://ift.tt/1QSkdzK
via IFTTT

About Author

Advertisement

Post a Comment

 
Top