Unknown Unknown Author
Title: Hotuna: Tsohon shugaban ma’aikatar Najeriya ya zo kotu akan rashawar Naira Miliyan 190
Author: Unknown
Rating 5 of 5 Des:
– Stephen Orosanye yake fuskanci shari’a domin yana da hannu a cin hanci da rashawar Naira Miliyan 190 – Wani tsohon shugaban ma’aikatar gw...

– Stephen Orosanye yake fuskanci shari’a domin yana da hannu a cin hanci da rashawar Naira Miliyan 190

– Wani tsohon shugaban ma’aikatar gwamnatin tarayya ya zo wani babbar kotun tarayya a Abuja, wani babbar birnin kasar Najeriya saboda karar shi

Stephen Orosanye, wani tsohon shugaban ma’aikata a karkashin gwamnatin Daka Goodluck Jonathan, ya zo wani babbar kotun tarayya a Federal Capital Territory, saboda kwamishin na hana almudahana ta gurfana da shi.

naira miliyan 190

Stephen Orosanye

Jaridar Daily Post na ruwaito wanda hukumar EFCC ta gurfana da Orosanye saboda wanda aka zargin cin hanci da rashawar Naira Miliyan 190.

KU KARANTA KUMA:

Wani tsohon shugaban ma’aikatar Najeriya, yake fuskaci shari’a a gaban mai shari’a, Justice OO Goodluck saboda laifukan cin hanci da rashawa da kuma ya saci kudi.

Kwamishin na hana almudahana ta bayyana wanda, wani manyan ma’aikacin tarayya, ya saci Naira Miliyan 190, inda yana matsayin Ciyaman na kwamitin shugaban Najeriya mai suna, Financial Action Task Force. Wani kudi, yana cikin Naira Miliyan 240, wanda Babban Bankin Najeriya, ta aika ma wani Kwamitin.

Wani jami’i mai hudda da jama’a na kwamishin na hana alamudahana mai suna, Wilson Uwujaren ya bayyana a karshen mako wanda, akwai bambanci tsakanin laifuka guda biyu, wanda hukumar EFCC ta kawo da Orosanye da sauran wadanda aka zargin guda biyu suke fuskaci a wani babbar kotun tarayya a Abuja.

Ga hotunan Stephen Orosanye acikin dakin babbar kotun tarayya a Abuja a kasa:

naira miliyan 190

Stephen Orosanye acikin dakin babbar kotun tarayya a Abuja, inda yake kira wani mutum akan wayar shi

naira miliyan 190

Tsohon shugaban ma’aikatar Najeriya, Mista Stephen Orosanye kamar yake bakin ciki

The post Hotuna: Tsohon shugaban ma’aikatar Najeriya ya zo kotu akan rashawar Naira Miliyan 190 appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.



from Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM http://ift.tt/1M4u097
via IFTTT

About Author

Advertisement

Post a Comment

 
Top